fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Jam’iyyar PDP ta bukaci shugaba Buhari yayi murabus kan matsalar tsaro

Jam’iyyar PDP ta bukaci shugaban kasar Najeriya, Muhammdu Buhari daya yi murabus kan matsalar tsaron da kasar ke fama dashi.

Shugaban jam’iyyar na kudu masu yammacin kasar ne ya bayyana hakan, wato Sanya Atofarati a yau ranar lahadi, inda kuma yace ya kamata Buhari ya baiwa ‘yan kasar nan hakuri don ya gaza.

Sanya ya kamata ‘yan Najeriya duk su goyi bayan hakan su ajiye batun banbabcin addini da kabila a gefe a hada kai a ceto kasar bakidaya.

Domin yace tabarbarewar ta kaiga hatta babban birnin tarayya Abuja suna kai hari dama sauran jihohin kasar nan bakidaya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.