fbpx
Friday, August 12
Shadow

Jam’iyyar PDP ta maka INEC, APC, da Labour Party a kotu

Jam’iyyar PDP ta maka babbar abokiyar hamayyarta wato APC da Labour Party da kuma hukumar zabe ta INEC a kotu.

PDP ta maka su a kotun ne biyo bayan canja abokan takararsu da suka yi inda ta nemi kotun ta umurci hukumar zaben ta dakatar dasu,

Ko kuma suyi amfani da asalin abokan takararsu na farko da suka fra bayyanawa.

Asiwaju Bola Tinubu ya canja Ibrahim Masari daya fara zaba zuwa Kashim Shettima, yayin da shima Obi ya canja Doyin Okupe ya zabe Datti Baba Ahmad.

Leave a Reply

Your email address will not be published.