fbpx
Friday, August 12
Shadow

Jam’iyyar PRP tafasa tsayawa takarar gwamna a jhar Osun saboda dan takarart ya lunkume kudin yakin neman zabe

Jam’iyyar PRP ta fs tsaywa takarr gwmnan jihar Osun da za ayi zaben su ranar asabar mai zuwa.

Inda kungiyar ta fasa tsayawa takarar ne saboda dan takararta na shugaban kasa, Ayowole Adedeji ya tafi kasar waje tunda ya lashe zaben fidda gwani.

Kuma bai dawo ba sai da zaben ya rage saura makonni biyu sannan kuma bai gudanar da yakin neman zabe ba.

Yayin da kuma jam’iyyar tace ta fara gudanar da bincike akan shi domin tana tunanin cewa ya lunkume sata bashi na yakin neman zabe.

Leave a Reply

Your email address will not be published.