fbpx
Saturday, January 16
Shadow

Jam’iyyu 6 ne ake saran zasu fafata a zabukan kanan hukumomi a jihar Borno

Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Borno (BOSIEC) a karkashin Shugabancin shugaban hukumar na jihar Alhaji Abdu Usman ya ce, kimanin jam’iyyu 6 ne a jihar suka amince da shiga zabukan kananan hukumomin jihar wanda hukumar zata gudanar a ranar Asabar.

Hakan na kunshe ne ta cikin jawabin da shugaban yayi ga manema labarai a ranar Juma’a a cigaba da shirye-shiryan da hukumar keyi na gudanar da zabukan kananan hukumomin jihar.

Ya kuma bayyana jami’iyyun da zasu fafata a zabukan kamar haka: (ADC), Accord Party,  All Progress Congress (APC), All Progressive Grant Alliance (APGA), Peoples Democratic Party (PDP) da kuma Social Democratic Party (SDP).

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *