fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Janar Buratai me murabus ya bayyana abu daya da gwamnati zata yi ta magance matsalar tsaro

Tsohon shugaban sojojin Najeriya,  Janar Tukur Yusuf Buratai ya baiwa gwanatin tarayya shawara kan yanda zata magance matsalar tsaro.

 

Buratai ya bayar da shawarar kara bude barikin sojoji wanda yace ta hakan gwamnatin zata iya magance matsalar tsaron da ake fama da ita.

Buratai wanda jakadan Najeriya ne a kasar Benin Republic ya bayyana hakane yayin da yake kaddamar da wata hanya da aka sakawa sunansa a jihar Oyo.

 

Yace akwai kuma bukatar hada kai dan magance matsalar da ake fama da ita ta ayyukan ta’addanci.

Leave a Reply

Your email address will not be published.