fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Jaruma Saratu Gidado Ta Ba Daliget Awa 24 Su Dawo Mata Da Kudinta

Fitacciyar Jaruma a masana’antar Kannywood, Saratu Gidado wacce aka fi sani da Mama Daso ta bayyana bacin ranta cikin wani bidiyo, tana magana da kakkausar murya inda take jan kunnen Daliget da su yi gaggawar dawo mata da kudinta tunda basu zabe ta ba. Kamar yadda jaridar labarun Hausa ta nakalto.

Ga abinda tace:”Daliget ku yi gaggawar dawo min da kudi na nabaku Awa 24 ku dawo min da kudina tunda kun munafunc* ni, babu kanwar tsohona a cikinku sabida haka a dawo min da kudina”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.