Tauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja yawa abokiyar aikinshi,Rahama Sadau wata Magana da ta dauki hankula.
Gwanja yawa Rahama maganar ne a shafinsa na Instagram inda yace mata, “Ji Mana”
Ya Rubuta cewa” Ji Mana Magana nake fa”
Banda waka, Gwanja yakan fito a cikin shirye-shiryen Barkwanci.