Jam’iyyar APC tayi tsokaci bayan dan takararta na shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa.
APC ta bayyana a shafinta na Twitter cewa tana taya tsohon gwamnan Borno, Kashim Shettima murna bayan Tinubu ya zabe shi a matsayin abokin takararsa.
Inda tace tabbas hadin nasu yayi kyau sosai kuma suns zasu yi nasarar lashe zabe mai zuwa.