fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Ji abinda Ronaldo yayi wanda ya dauki hankula sosai

Dan wasan Manchester United Cristiano Rondo ya wallafa sabon hotonsa a shafinsa na Twitter.

Wanda hakan ke bayyana cewa shi bai damu da Manchester ba domin har yanzu yana kan bakar shi ta sauya sheka a wannan kakar.

Tauraron dan wasan har yanzu bai dawo ya cigaba da atisayi da kungiyar ba domin yace mata yana so ya sauya sheka a wannan kakar.

Amma kocin Kungiyar Ten Hag yace shi ba zai sayar dashi ba domin yana cikin tsarinsa a kaka mai zuwa.

Kuma rahotanni da dama sun bayyana Atletico Madrid na nemansa a kwankin nan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.