Shahararren mawakin wakokin turanci na Najeriya, Kizz Daniel na cigaba da haskakawa a masa’antar tasu sosai.
Yayin da sabuwarsa wakarsa ta Buga ta samu karbuwa a fadkn duniya bakidaya baya ya saki bideyonta a yanar gizo.
Inda mutane sama da miliyan goma suka kalleta cikin kwanaki shida kacal, kuma har a Tik Tok ana yin rawar wakar sosai.