fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Ji dalilin dayasa wani dan shekara 34 ya aika yaro dan shekara uku da haihuwa barzahu

Hukumar ‘yan sanda a jihar Anambra tayi nasarar cafke wani mutun dan shekara 34, Onwele Anayo baya ya kashe yaro dan shwkara uku da haihuwa.

Lamarin ya faru ne da safiyar ranar Alhamis a karamar hukumar Oyi dake jihar bayan ya ziyarci mahaifin yaron domin ya kwana a gidansa.

Yayin da hukumar ‘yan sanda ta bayyana cewa Onwele Anayo ya samu sabani da mahaifin yaron ne kafin ya aika shi barzahu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An yiwa mata fyade tare da 'yarta a motar da suka hau don a rage masu hanya zuwa gida

Leave a Reply

Your email address will not be published.