fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Ji garuruwan da mutanen cikinsu suka fi yin kashi a waje a Najeriya

Hukumar kula da tsafta ta Najeriya, NATIONAL Coordinator of Clean Nigeria, tace cikin kananan hukumomi 774 da ake dasu a Najeriya, 78 ne kadai ke da tafta mutanen cikinsu basa kashi a waje.

 

Jami’sr hukumar, Mrs Chizoma Opara ne ya bayyana haka yayin kaddamar da wani shirin tsafta a yankin Kudu maso kudu.

 

Tayi kiran a rika amfani da bayi ana kashi maimakon a bainar jama’a. Tace nan da shekarar 2025 Najeriya zata daina fama da matsalar yin kashi a bainar Jama’a.

NATIONAL Coordinator of Clean Nigeria, Mrs Chizoma Opara, has said only 78 of the 774 local government areas in the country were free of open defecation.

Karanta wannan  Hoto: Me gadi ya dirkawa diyar me gidansa ciki

Opara spoke at the South-South Zonal Review Meeting of Clean Nigeria: Use the Toilet Campaign, hosted by Delta State Ministry of Water Resources Development in collaboration with Rural Water Supply and Sanitation Agency, RUWASSA.

She attributed the poor exportation rate of Nigeria to its failure in sanitation, expressing hope that Nigeria would be free from open defecation by 2025.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.