BAKI MAI YANKE WUYA!
Ko Delegate guda babu wanda ya zaɓi Sanata Adamu Bulkachuwa na jihar Bauchi, Sanatan da ya ci mutuncin wani matashi saboda ya ce ya samar masa da aiki.
Ga abin ga yake gayawa wannan matashi a kwanan baya.
Saurari hirar a kasa;