fbpx
Thursday, July 2
Shadow

Ji Martanin Nazir Sarkin Waka kan Sauke Sarki Sanusi II

Tauraron mawakin Hausa kuma Sarkin Wakar Sarkin Kano a zamanin Sarki Sanusi II, Nazir Ahmad Sarkin Waka kenan inda ya mayar da martani akan tsige Sarki Sanusi ta shafinshi na sada zumunta.

 

Nazir ya saka bidiyonshi a cikin mota yana bibiyar wakar da yawa Tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Umar Tanko Almakura.

 

Yawa Bidiyon nasa taken “farko Aka sani ba karshe ba.”

 

Akwai a cikin wakar inda yake cewa “Shi Shege a Barshi da Shege idan sun shirya”

 

Duba ku gani a kasa:

 

https://www.instagram.com/p/B9hS2LFJ5tl/?igshid=92gfc2g7vmfu

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *