fbpx
Friday, August 12
Shadow

Ji ta’asar da wani barawo yayi a masallaci da mutane keta Allah wadai dashi

Dan Damfara Ya Sa An Rushe Masallaci, Da Nufin Zai Gina Dabo, Daga Karshe Ya Gudu Da Kofofi, Tagogi Da Rufin Masallacin

Lamarin ya auku ne a kauyen Kanoke dake karamar hukumar Kiyawa a jihar Jigawa.

Saidai rahotanni sun tabbatar da cewa tuni ya shiga hannun ‘yan sanda.

Ko wane hukunci ya kamace shi?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun sako mutane shida hadda yaro dan shekara guda cikin fasinjojin jirgin kasa bayan Sheik Gumi ya masu wa'azi

Leave a Reply

Your email address will not be published.