fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Ji yadda matashi ya aika buduwarsa barzahu da adda kan ta fasa masa wayarsa

Wani matashi dan shekara 23 Godspower ya aika buduwarsa yar shekara 22 Gift barzahu da adda bayan ta fasa masa wayarsa ta IPhone 11 Promax.

Matashi nada yaro guda tare da budurwar tasa wadda suke zaune a jihar Delta kuma ya kashe tane sakamakon rikicin da sukayi a tsakaninsu.

Budurwa tasa ta fita yawo ne ba tare da izininsa ba wanda hakan yasa suka fara cacar baki har ta kaiga ta fasa masa wayar tasa ta IPhone 11 Promax.

Wanda hakan yasa ya fusata ya dakko adda ya sassareta kuma bayan an kaita asibiti sun tabbatar da cewa ta mutu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.