fbpx
Friday, August 12
Shadow

Ji yadda wata mata ta aro ‘yan daba sukayi garkuwa da fasto a jihar Ogun

Hukumar ‘yan aandan Najeriya na jihar Ogun tayi masarar damke wata mata da abokin aikinta da suka yi garkuwa da wani fasto a jihar.

Kadiri Jamiu da Ibikunle Opeyemi ne sukayi garkuwa da faston cocoin Zoe Family, Mapai Samuel a ranar laraba da misalin karfe takwas na yamma.

Kuma hukunar hukumar ‘yan sanda ta fara neman su ne bayan data samu labarin, kuma tayi nasarar damke su.

Amma sai dai mutane biyu sanye da kakin rundunar soji sun tsere a cikin masu garkuwa da mutanen.

Leave a Reply

Your email address will not be published.