fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Ji ‘yan Arewa 2 da Tinubu ke son daukar daya daga ciki a matsayin mataimakinsa

Rahotanni sun bayyana cewa, Bola Ahmad Tinubu na son daukar mutane 2 watau, Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ko kuma tsohon gwamnan jihar, Khashim Shettima a matsayin mataimakinsa.

 

Jaridar Punchng ta bayyana cewa, Tinubu ya ware mutanen biyu ne bayan tuntunba da ya kamalla yi.

 

A baya dai ana tunanin zai dauki gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a matsayin mataimakinsa amma hakan bata zata samu ba kamar yanda rahoton ya nunar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Masu zolayar Tinubu kan shekarunsa ba lalle ku kai lokacin da zaku ga tsufar ku ba, cewar jarumin Nollywood

Leave a Reply

Your email address will not be published.