fbpx
Friday, June 9
Shadow

Ji yanda kawunan ‘yan APC ya dauki dumi da kuma matakin da zasu dauka bayan da Atiku ya lashe zaben fidda gwani na PDP

  • Rahotanni sun nuna cewa an samu dumamar yanayi a cikin jam’iyyar APC bayan da Atiku Abubakar ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP.

 

A yanzu wasu alamu na nuna cewa, APC ma dan Arewa zata tsayar idan kuwa ba haka ba to lallai Atiku zai iya tikata da kasa a zaben 2023.

 

Kuma wanda ake ganin APC din watakila zata tsayar shine Sanata Ahmad Lawal wanda shine kakakin majalisar Dattijai.

 

 

Saidai da yawa na ganin cikin sauki Atiku zai dadashi da kasa idan APC ta sake ta yi wannan kuskuren.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *