fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Ji yanda saurayi ya kase budurwarsa yamata gunduw-gunduwa

Wani mutum ya kashe budurwarsa data je masa yawo a gida kuma ya mata gunduwa-gunduwa dan yin tsafi.

 

‘Yansanda sun kama Bashiru Ajadi dake kauyen Ajadi Arin na karamar hukumar Ayedire a jihar Osun.

 

Ashiata Salimon ta bace kusan sati biyu bayan da ta ziyarci saurayin nata, saidai ‘yan uwanta sun fara zargin saurayin yayi garkuwa da itane dan haka suka kaiw ‘yansanda kara.

 

Bayan bincike an gano gawarta da saurayin nata yawa gunduwa-gunduwa da ake zargin tsafi zai yi da ita.

Leave a Reply

Your email address will not be published.