fbpx
Monday, August 15
Shadow

Ji yanda sojojin Najariya suka kone gaba dayan wani kauye bayan da matasan kauyen suka kashe soja

An zargi sojojin Najariya da kone gaba dayan wani kauye bayan da matasan kauyen suka kashe wani soja.

 

Lamarin ya farune a Nko dake Cross River kamar yadda wata dsta fito daga kauyen ta sanar.

 

Soyi Hadassah tace an kone gidansu da mahaifinta me shekaru 70 a ciki, tace mahaifiyarsu kuma da dan uwanta suna daji suna neman mafaka.

 

Hukumar sojojin Najariya dai bata komai ba kan lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Luyan Nnamdi Kanu ya zargi gwamnatin Buhari da baiwa 'yan bindiga kulawa ta musamman amma tana tauye hakkin talakawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.