fbpx
Saturday, October 1
Shadow

Ji yanda Sunday Igboho ya rika kuka kamar jariri bayan da aka kamashi a kasar Benin: Mutanensa basu so a dawo dashi Najeriya

Lauyan me ikirarin fafutukar kafa kasar Oduduwa, Sunday Igboho da aka kama a kasar Benin Republic, Cheif Yomi Alliyu ya bayyana cewa, Sunday Igboho na ta kuka kamar jariri bayan da aka kamashi.

 

Ya bayyana hakane a ganawarsa da manema labarai inda yace yayi waya da Sunday Igboho,  kuma yana daure a cikin gidan yarine kuma an saka masa sarka.

 

Yace itama matarsa, wadda ‘yar kasar Jamus ce, an daureta amma dai ba’a saka mata sarka ba.

 

Jakadan Najeriya a kasar Benin, Janar Tukur Yusuf Buratai na kokatin ganin an dawo da Sunday Igboho Najeriya.

Karanta wannan  Shugaban APC yace Tinubu bai nemi shawararsu ba wurin zabar membobin yakine nemam zabensa

 

Saidai lauyan nasa ya bayyana cewa, ba za’a wa Sunday Igboho Adalci ba, dan haka basu yadda a dawo dashi Najeriya ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.