fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Ji yanda wani fasto ya karbi sama da dubu dari 3 wajan kowane me zuwa cocinsa dan ya kaisu Aljannah

Wani fasto me suna Ade Ibrahim dake jagorantar cocin Christ High Commission Ministry a Kaduna ya dauki mabiyansa zuwa Jihar Ekiti da maganar cewa wai su shiryawa tashin Duniya.

 

Wani daga cikin mabiyan faston ne ya fasa kwai ga kafar FIJ.

 

Ya bayyana cewa, Faston ya fara tafiya jihar Ekiti wanda daga nan ne ya koma Kaduna yace mabiyan nasa su hada mana N310,000 kowannensu.

 

Yace a can jihar Ekiti daga nan ne kofa take wadda za’a daukesu zuwa Aljannah.

Karanta wannan  An shiga halin hau'lai a Jamus saboda karancin kwalaben giya

 

Yace daya daga cikin mabiyan faston, ta kira diyarta dake karatu a kasar waje kan ta dawo gida idan ba haka ba faston zai sa ta aikata wani mummunan aikin da zai sa a daureta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.