fbpx
Friday, July 1
Shadow

Ji yanda wani magidanci ya saka matarsa a harkar karuwanci ya kuma sayar da dansu

‘Yansanda sun kama wani mutum me suna Kingsley Essien dan shekaru 36 da ya kai matarsa kasar Mali dan yin karuwanci.

 

Hakanan mutumin ya sayar da dan matarsa kan 600,000.

 

Kakakin ‘yansandan jihar Ogun, Abimbola Oyeyemi ya tabbatar da faruwar lamarin, yace matar mutumin ce ta kai karansa inda tace yace mata ya samar mata da aiki a Mali.

 

Tace kasancewarsa mijinta bata yi zargin komai ba ta tafi, tace sai da taje taga ashe an sayar da itand ga wani me safarar mutane akan Miliyan 1.4.

 

Tace ta samu ta gudo da kyar inda da ta dawo ne ta ga kuma danta ba ya nan, da aka tambayeshi yace ya sayar da yaron ne akan 600,000.

Men of the Ogun State Police Command have arrested a 36-year-old man, Kingsley Essien, for allegedly trafficking his wife to Mali for prostitution and selling her two-year-old son for N600,000.

The state Police Public Relations Officer, DSP Abimbola Oyeyemi, in a statement on Thursday, said the suspect was arrested following a report lodged at the Agbara divisional headquarters by the suspect’s wife, Bright Essien.

Karanta wannan  Yankin Arewa maso yamma na APC yace shi za'a ba mukamin mataimakin shugaban kasa na Tinubu

The PPRO said, “Bright reported that sometime in October 2021, her husband, Kingsley Essien, informed her that he had secured a job for her in Bamako Mali, and that he had assisted many people to that country for greener pastures before.

“She explained further that being her husband, she didn’t suspect any foul play until she got to Mali only to discover that she had been sold to a human trafficker cartel headed by a woman at the rate of N1,400,000.

“While in Mali, she was forced into prostitution, but later found her way to the Nigerian embassy in Bamako, where she was assisted back to Nigeria.

“On getting to Nigeria, she discovered that her two-year-old son in care of her husband was nowhere to be found.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.