fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Ji yanda ‘yar gudun hijira ta kwacewa matar gida miji

Wata ‘yar gudun hijira ‘yar kasar Ukraine, Sofiia Karkadym me kimanin shekaru 22 ta kwacewa matar gida miji.

 

Lamarin ya farune a kasar Ingila bayan da Tony Garnett, 29, da matarsa, Lorna, 28 suka karbi Sofia a matsayin ‘yar gudun Hijira suka ajiye ta saboda tausai.

 

Saidai kwanaki 10 kacal da fara zamanta a gidansu, me gidan yace be son matarsa, ya saketa yace ‘yar gudun hijirar yakeso.

 

Magidancin yace yana sonta kuma yana son kammala gaba dayan rayuwarsa da ita, itama tace tun ranar da suka hadu ta fara jin cewa tana sonsa.

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ta jinjinawa gwamna Wike bayan ya cika alkawarin gina babbar makarantar lauyoyi a tarihin Najeriya

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.