fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Ji zazzafar Amsar da Laila ta Labarina ta baiwa Wani da ya ce mata Shin Codeine ne tasha idanunta suka yi jaa?

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Musa Waziri ta baiwa wani zazzafar Amsa bayan ds ya tambayeta cewa ko dai ta yi shaye-shayene ya ga idanunta sun yi jaa?

 

Laila ta bayyana masa cewa Asibiti ta hadiye.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *