fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Jihar Bauchi ta sallami karin mutum 6 bayan sun warke daga cutar coronavirus/covid-19

An samu karin mutum 10 wadanda suka harbu da cutar coronavirus a jihar Bauch baya ga haka jihar ta sanar da Kara sallamar mutum 6 bayan sun warke garau daga cutar a jihar.

Sai dai a rahoton da jihar ta fitar a ranar laraba ta bayyana cewa an samu karin mutuwar mutum daya wanda ya mutu a sakamakon cutar a dai dai lokacin da yake karbar kulawa a karkashin Jami’an lafiya a jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.