Friday, May 29
Shadow

Jihar Kaduna ta bada izinin biyan ma’aikata saboda Bikin Sallah

Gwamnatin jihar Kaduna ta baiwa ma’aikatar kudi ta jihar Umarnin biyan ma’aikatan jihar Albashin watan Mayu tun kamin lokacin biyan kudin yayi.

 

A baya dai ma’aikatan gwamnatin jihar na karbar Albashinsu ne a duk Ranar 25 ga wata amma wannan saboda zuwan bikin Karamar Sallah wanda ake sa ran za’a yi a karshen makonnan da muke.

 

Mataimakiyar gwamnan Jihar,Dr. Hadiza Balarabe ce ta bada wannan sanarwa a lokacin bayanin da ita da gwamna Elrufai sukawa Al’ummar jihar a yau

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *