fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Jihar Kano ta amince ta daina ragewa ma’aikata Albashi

Gwamnatin jihar Kano da kwamitin sasanci tsakaninta da ma’aikatan jihar ta daina rage musu Albashi.

 

Wannan mataki ka iya dakatar da yunkurin yajin aikin da maaikatan suka yi niyyar tsunduma a ciki. Ma’aikatan Jihar sun gargadi gwamnatin jihar ta dakatar da rage musu albashi ko kuma su fara yajin aiki.

 

Wakilin Kungiyar Kwadago, Kabir Ado Minjibir ya bayyana cewa, gwamnatin ta kuma amince ta ci gaba da biyan ma’aikata akan sabon tsarin mafi karancin Albashi.

The government has agreed to stop deduction of workers salaries and pensioners take home henceforth. Government has also agreed to return to minimum wage of N30,600 and pledged beginning from January’s salaries since the FAC allocation is now improved.

Karanta wannan  Nasan ku jajirtattu ne ku riga kora 'yan bindiga idan sun kawo maku farmaki, Gwamnan jihar Ondo ya fadaw 'yan jiharsa

 

“The last resolution is that government will not deduction workers salaries henceforth without prior notice or consultation with labour unions and necessary stakeholders.

 

“That means, if there is reduction in FAC allocation, there will be agreement on modalities on payment. We have warned the government to stop and not to reflect any deduction by January salary and with the pledge we hope no industrial action holds.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.