fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Jihar kano ta kara sallamar mutum 32 wanda suka warke daga cutar coronavirus/covid-19

Ma’aikatar lafiya ta jihar kano ta fitar da sanarwar cewa bayan gudanar da gwajin mutum 5,002 da tayi kuma tai nasarar sallamar karin mutum 32 wanda suka warke garau daga cutar coronavirus.

Kamar yadda hukumar lafiya ta bada sanarwar hakan a jiya.

A yanzu dai jihar kano nada adadin mutum 970 baya ga sallamar mutum 318 sannan an samu mutuwar mutum 45.

Leave a Reply

Your email address will not be published.