fbpx
Monday, March 1
Shadow

Jihar Kano ta kara sallamar mutum 42 da suka warke daga Coronavirus/covid-19

Hukumar lafiya ta jihar kano ta sanar da sallamar karin mutum 42 wanda ta tabbatar da warkewarsu daga cuta mai saurin yaduwa wato Korona.

Ya zuwa yanzu adadin wadanda aka sallama a fadin jihar ya kai 3,007.

Daga Jihar Kano.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *