fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Jihar Kano ta sake sallamar karin mutum 43 da suka warke daga cutar coronavirus/covid-19

Ma’aikatar lafiya ta jihar kano ta sake fidda sanarwar sallamar karin mutum da suka warke daga cuta mai sarke Numfashi wato Coronavirus.

 

Sanarwar ta fito ne ta shafin hukumar  dake kafar sada zumunta inda hukumar ta bayyana cewa an sake samun karin mutum 16 da cutar ta sake kamawa.

 

Kano.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *