fbpx
Wednesday, July 15
Shadow

Jihar Kano ta sallami mutum 10 wanda suka warke daga cutar coronavirus/covid-19

Ma’aikatar lafiya ta jihar kano ta sanar da Kara sallamar adadin mutum 10 wanda suka warke daga cutar coronavirus.

 

Bayan kara samun mutum 8 masu dauke da cutar a jihar wanda ya zuwa yanzu jihar kano keda adadin mutum 883 masu fama da cutar a jahar.

 

Ya zuwa yanzu jihar ta sallami adadin mutum 133.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *