fbpx
Monday, March 1
Shadow

Jihar Kano ta samu sabon kwamishinan ‘yan sanda

Sabon kwamishinan ‘yan sanda da aka tura zuwa jihar Kano Sama’ila Shu’aibu Dikko ya fara aiki a ranar Juma’a.

Tsohon kwamishinan ‘yan sandan jihar Habu Sani an daga darajarsa zuwa Mataimakin Sufeto Janar na‘ yan sanda (AIG) da hukumar ‘yan sanda ta yi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *