fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Jihar Katsina ba ta sayarwa bace – Dalibai sun gayawa delegates

A jiya ne gamayyar daliban jihar Katsina suka gudanar da wani gangamin lumana na kira ga wakilai a fadin manyan jam’iyyun siyasa da su zabi sahihin ‘yan takarar gwamna domin amfanin jihar.

Daliban da suka gudanar da muzaharar tun daga Continental zuwa Karfe Rolling Roundabouts a cikin birnin Katsina sun dauki kwalaye da rubuce-rubuce iri-iri da suka hada da, “Jahar Katsina ba ta sayarwa ba ce”.

Da yake jawabi ga manema labarai a yayin taron, shugaban daliban, Aliyu Mamman, ya bukaci wakilan da suji tsoron Allah su tsaida mutanen kirkiri da za su iya kawo cigaba a jihar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.