Alhaji Mustapha Bara’u, wanda shine Manajan dake shirya ciyarwar a jihar Katsina ya ce, ana ci gaba da shirye-shiryen ciyar da dalibai akalla 834,457 a makarantun firamaren gwamnati a duk fadin jihar.
Bara’u a wanda ya shaida hakan ga Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya a Abuja ranar Talata, inda ya bayyana cewa Shiriyin ya ciyar Da Dalubai a shekarar 2020 kafin kullen korona.
A cewarsa, kafin kullen, shirin ya ciyar da daliban firamare gaza da 338,000