Jihar Legas ta shirya markade mashina 2228 data kama na ‘yan Achab
A shekarar baya dai, jihar ta Legas ta Markade mashina data kama a bainar jama’a na ‘yan Achaba.
Jihar ta saka dokar hana Achaba amma wasu ‘yan Achaban sun ki dainawa.
Jami’in kula da hanin dokar yin achaban, CSP Shola Jejeloye ne ya sanar da shirin markade mashinan.