fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Jihar Rivers ta maka Minista Amaechi a kotu kan satar biliyan 96

Gwamnatin jihar Rivers, ta maka ministan sufuri, Rotimi Amaechi a kotu bisa zargin satar biliyan 96.

 

Gwamnan jihar, Nyesome Wike ne ya bayyana haka a ganawarsa da Channels TV.

 

Ana zargin Amaechi da sayar da kadarorin jihar Rivers lokacin yana gwamna sannan ya saka kudaden a cikin aljihunsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An yiwa Tinubu tayin daukar Yahya Bello ko Ahmad Lawan a matsayin mataimaka saidai yace baya so

Leave a Reply

Your email address will not be published.