Wednesday, June 3
Shadow

Jihar Sokoto ta kara sallamar mutum 5 bayan sun warke daga cutar coronavirus/covid-19

Ma’aikatar lafiya dake jihar Sokoto ta bayyana Kara sallamar mutum 5 bayan sake samun sabbin masu dauke da cutar corona har mutum 3.

 

Sanarwar hakan tafito ne ta cikin shafin Ma’aikatar inda ta sanar da sallamar mutane 90 masu cutar Covid19.

 

 

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *