fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Jihohi sun dawo da guraren killace masu cutar coronavirus

Yayin da cutar coronavirus ta dawo gadan-gadan, jihohin Najeriya sun sake bude guraren killace masu cutar.

 

Ana dai zargin jami’an tsaro da kasa tabbatar da dokar da ta hana cutar yaduwa.

 

Jihohin da suka dawo da guraren killacewar sun hada da Ogun, Ondo, Gombe, Benue, Lagos da Sokoto.

 

Yawan wanda suka kamu da cutar a yanzu sun kai, 236,014. Hakanan rahoton Punchng ya bayyana cewa, jami’an ‘yansanda, Sojoji sun kasa tabbatar da cewa jami’ansu sun yi rigakafin cutar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.