fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Jihohin Jigawa, Ibadan da Akwa-Ibom sun samu wajan Gwajin Coronavirus/COVID-19

Hukumar NCDC ta bayyana cewa ta samar da karin wajan gwajin cutar Coronavirus a jihohi 3. Jihohin sune Jigawa,Akwa-Ibom da Ibadan.

 

Da wannan yawan guraren gwajin cutar a Najeriya sun kai 33 kenan. Akwai kuma wanda ake kokarin samarwa a jihohin Kwara,Abia, Gombe, Ekiti, da Ondo.

Gurin gwajin jihar Jigawa yana garin Dutsene sai kuma na jihar Akwa-Ibom yana, Ituk Mkpang, sai na Ibadan yana Ibadan.

Leave a Reply

Your email address will not be published.