fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Jihohin Kudu maso kudu sun ce basu yadda a saka Bauchi da Gombe cikin jihohi masu fitar da man fetur ba

Jihohin Nairlja Delta na kudu maso kudu sun nuna rashin amincewa da saka jihohin Gombe, Bauchi, Legas da Ogun cikin jihohi masu fitar da man fetur a Najeriya.

 

Sanatocin dake wakiltar wadannan jihohi a majalisar dattijai ne suka nuna rashin amincewa da wannan kudiri.

 

Sunce maimakon a saka jihohin cikin hukumar NDDC kamata yayi a kirkirar musu hukumarsu ta daban.

In his contribution, Urhoghide said: “I am not particularly against the sponsor of this bill. I just believe that the bill should be properly posited.  Today, what each state gets from the 13 per cent derivation is a function  of production.

Karanta wannan  Sanata Shehu Sani ya cewa gwamnonin da suka baiwa Buhari shawara ya sallami ma'aikatan da wuce shekara hamsi su fara kansu

“Today, Gombe is fast becoming a host community, Bauchi and some other states. But to say these states belong to Niger Delta is not possible.

“If the idea is you want to share out of the 13 per cent derivation, they are at will as long as they produce oil but to say they must belong to Niger Delta, it makes mockery of the idea in the creation of NDDC.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.