Hukumar ‘yan sanda ta damke wani matashi daya kashe kakarsa a jihar Ondo kan tabar wiwi.
Wannan matashin ya kashe kakar tasa Florence Olaloye ne yar shekara 66 a dakinta kamar yadda kaninsa ya bayyana.
Inda yace ya kasheta ne biyo bayan han shi shan tabar data yi, kuma hukumar ‘yan sanda na cigaba da gudanar da bincike akan lamarin nasa.