fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Jimullar Mutane 63,111 aka kashe a gwamnatin Buhari

Wani bincike ya bayyana cewa, Jimullar mutane 63,111 ne aka kashe a mulkinsa tun da ya hau daga shekarar 2023.

 

Ga jadawalin mutanen da aka kashe a kowace shekara

2015: 5556
2016: 5763
2017: 4618
2018: 6565
2019: 8340
2020: 9694
2021: 10575
2022: 9079
2023: 2921
Total 63,111

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *