Jirgin Farko Na Max-Air Ya Tashi Da Maniyyata 472 Zuwa Ƙasar Saudiyya
Daga Comr Nura Siniya
Jirgin Max-Air na hamshaƙin Attajirin dan kasuwar nan ɗan asalin jihar Katsina Alhaji Ɗahiru Bara’u Mangal CON, ya fara jigilar Maniyyata 472 daga jihar Nasarawa zuwa ƙasar Saudiyya.
Muna Addu’ar Allah ya kai su lafiya ya dawo da su gida lafiya.