fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Jonathan ya ziyarci dan sandan dake tsaron shi a asibiti, bayan sunyi hatsari

Tsohon shuganan kasar Najeriya, Goodluck Jonathan ya ziyayarci jami’in dake tsaron shi inspecta Gambo Joseph a asibiti wanda sukayi hadari a kusa da tashar jirgin sama ta Nnamdi Azikiwe dake Abuja.

Jonathan ya bayyana farin cikinsa domin inspecta Gambo ya fara samun sauki yayin da kuma yace dayan mai tsaron nashi inspecta Michael Ebute ya samu sauki kuma an sallame shi.

A ranar laraba ne sukayi wannan mummunan hadarin a kusa da tashar jirgin sama ta Nnamdi Azikiwe, wanda sanadiyyar hakan masu jami’ai biyi dake tsaron Jonathan suka rasa rayukansu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.