fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Jonathan Yayi Watsi Da Fom Ɗin Takarar APC Da Aka Saya Masa

Tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan ya yi godiya ga masu son ya fito takarar shugaban ƙasa a 2023, amma ya nesanta kansa da fom ɗin takarar da wata ƙungiyar Fulani akace ta saya masa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kuma dai; Kalli yanda 'yan IPOB suka kara kashe wani dan Arewa suka jefa gawarsa a cikin kwata

Leave a Reply

Your email address will not be published.