fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Juventus ba zata sabuntawa Dybala kwantiraki ba

Darektan kungiyar Juventus Arrivabene ya tabbatar da cewa kulob din ba zasu yiwa Paulo Dybala karin kwantiraki ba.

Kuma sun rigada sun gama yanke shawara akan dan wasan kasar Argentinan.

Saboda haka wakilin Dybala zai fara nemowa dan wasan sabuwar kungiya domin zai bar Juve dazarar kwantirakin shi ya kare a watan yuni.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tekun Legas ya tafi da dalibai hudu da suka je murna bayan sun lashe jarabawar WAEC

Leave a Reply

Your email address will not be published.