fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Juventus da saye Angel Dimaria kyauta

Kungiyar Juventus ta kammala sayen Angel Dimaria kyauta bayan Paris Saint Germain ta sake shi a kashen wannan kakar.

Dan wasan mai shekaru 34 ya koma Juventus ne gami da gasar kodin Duniya mai zuwa, kuma tayi mai kwantirakin shekara guda.

Juventus ta bayyana a shafinta na kafar sada zumunta cewa ta kammala sayen Dimaria kuma tayi mai kwantirakin shekara guda da albashin yuro miliyan 7.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester City ta fara buga kakar bana da kafar dama, inda Haaland yaci mata kwallaye biyu ta lallasa Weat Ham 2-0

Leave a Reply

Your email address will not be published.