fbpx
Friday, July 1
Shadow

Juventus na harin siyan Griezmann dan ya maye mata gurbin Cristiano Ronaldo

Cristiano Ronaldo na shirin barin Juventus a wannan kakar yayin da kungiyar ta fara harin yan wasan da zasu maye mata gurbin shi, kuma Antoine Griezmann na daya daga cikin su.

Kungiyar Barcelona zata yi maraba da Juventus ta siyar mara da dan wasan Faransan domin tana da ra’ayin siyar da shi.

Juventus ba zata fara taya dan wasan ba sai baya an kammala gasar Euro wadda Griezmann yake shirin fafatawa kasar sa, bayan ya taka muhimmiyar rawa a gasar kofin Duniya shekarar 2016 da 2018.

Antoine Griezmann bashi da ra’ayin barin kungiyar Barcelona inda yake harin kara jajircewa bayan kokarin daya yi a kakar data gabata.

 

Juventus consider Griezmann as Cristiano Ronaldo replacement

With Juventus and Christiano Ronaldo set to part ways this summer, the Turin club have begun to look at possible replacements for the Portuguese forward and one name that has come to the table is Antoine Griezmann.

Karanta wannan  HOTUNA: Ahmed Musa ya raba Naira miliyan 100 ga zawarawa da marasa ƙarfi

The Bianconeri are reportedly looking at Griezmann to fill Ronaldo‘s void, with Barcelona appearing to be equally interested in parting ways with the Frenchman.

Any deal will have to wait until after the European Championship, however. Griezmann is hoping to enjoy another stellar tournament with France after playing a key role both at Euro 2016 and the 2018 World Cup.

The 30-year-old is not looking to leave the Camp Nou, though, as he looks to continue his upward trajectory following an improved second season at the club.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.